Nasiru Ado Bayero

Nasiru Ado Bayero
Emir of Bichi (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Masarautar Kano, 2 ga Faburairu, 1964 (60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƴan uwa
Mahaifi Ado Bayero
Ahali Aminu Ado Bayero
Karatu
Harsuna Hausa
Sana'a
Sana'a soja
Sarkin Bichi Nasir Ado Bayero a yayin bude masallacin juma'a na garin Gwanki.

Nasiru Ado BayeroAbout this soundNasiru Ado Bayero  (An haife shi ne a ranar 2 ga watan Fabrairu na shekara ta alif ɗari tara da sittin da hudu (1964) Miladiyya (A.c). kuma shi ne sarki na (2 )na Bichi . Ya hau gadon sarautar ne daga hannun dan uwansa Aminu Ado Bayero wanda aka ambaci sunan sa a matsayin Sarkin Kano[1][2][3] na shabiyar (15 ), bayan sauke dan uwansa kuma mai auren kanwarsa Muhammad Sanusi II da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje yayi . Kafin hawan sa kan kujerar sarauta, Bayero Chiroma ne na masarautar Kano kuma hakimin gundumar Nassarawa a lokacin mulkin Muhammad Sanusi II .

  1. Kehinde, Opeyemi (9 March 2020). "Kano govt names Nasiru Ado Bayero as new Emir of Bichi". Daily Trust. Archived from the original on 3 August 2020. Retrieved 1 June 2020.
  2. "Ganduje appoints Nasiru Ado Bayero to replace brother as new Emir of Bichi". Vanguard News. 9 March 2020. Retrieved 1 June 2020.
  3. Yusuf, Kabir (9 March 2020). "Ganduje appoints Nasiru Ado Bayero new Emir of Bichi – Premium Times Nigeria". Premiumtimesnews. Retrieved 1 June 2020.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy